Uncategorized
Trending

Labaran kannywood

Jarumin Kannywood Ali Dawayya ya ce, burinsa a yanzu shi ne ya ƙara aure domin shi ba mijin mace ɗaya ne.

yake zantawa da Muryar Jama’a Dawayya ya ce, tabbas Ali Nuhu mai gidansa ne, amma Adam Zango abokinsa ne.

Jarumin ya kuma taɓo batutuwa da dama da suka shafi Kannywood a wannan hira.

Ku kalli cikakkiyar tattaunawar a wannan link.dpvmicr.com..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button